Powered by Blogger.

Sai Yanzu na shirya murkushe ta’addanci da ‘karfin tsiya’ - inji shugaba Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zai kira taron Shugabannin Yankin Tafkin Chadi domin yin wani taro kan matsalar tsaro. Buhari ya ce...

Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana cewa zai kira taron Shugabannin Yankin Tafkin Chadi domin yin wani taro kan matsalar tsaro. Buhari ya ce za a yi wannan taron ne a cikin wannan zango na sa na biyu da aka shiga, a Abuja domin yin gangamin yi wa masu ta’addanci yunkurin murkushe shi kurmus. Taron inji Buhari zai gudana ne a lokacin da aka zo bikin Ranar dimokradiyya, 12 Ga Yuni, a Abuja. Buhari ya yi wannan sanarwa ce a lokacin da ya ke ganawa da Shugaban Kasar Chadi, Idris Deby, a Makkah, Saudi Arebiya, lokacin da suka je Taron Shugabannin Kasashen Kungiyar OIC. Shugabannin biyu na Najeirya da Chadi sun yi taron a jiya Asabar. Buhari ya ce tunda dai zabe ya rigaya ya wuce, to zai samu damar murkushe Boko Haram da ‘karfin tsiya.’ Ya ce taron da za su yi, zai samar da hanyar da za a bi a kakkabe Boko Haram kwata-kwata a yankin kasashen da ke kan iyaka da Tafkin Chadi. Kasashen da suka yi iyaka da Tafkin Chadi sun hada da Najeriya, Jamhuriyar Nijar, Kamaru da kuma Chadi. Kakakin Yada Labarai na Shugaban Kasa, Garba Shehu, ya ce shugabannin biyu sun amince cewa lokaci ya yi da za su zauna su amince a kan yadda za a sauya salon yaki da ta’addancin da ya ki ci, ya ki cinyewa. . ©mkntechs

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Sai Yanzu na shirya murkushe ta’addanci da ‘karfin tsiya’ - inji shugaba Buhari
Sai Yanzu na shirya murkushe ta’addanci da ‘karfin tsiya’ - inji shugaba Buhari
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgr5pRUOFYIwpzdOyGa8K3mKUP5VZ3v12UskPW8QmYFTW3NTWpBSoJAwZ9G6scao2aIV_5ZF_F8P8ANEw1GDCP_xXgWQD58ss8iwNy9dKeShg8HbtS7eG-5T2XFlnpX_ITaY4u8XxjmowC1/s320/buhar.png
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgr5pRUOFYIwpzdOyGa8K3mKUP5VZ3v12UskPW8QmYFTW3NTWpBSoJAwZ9G6scao2aIV_5ZF_F8P8ANEw1GDCP_xXgWQD58ss8iwNy9dKeShg8HbtS7eG-5T2XFlnpX_ITaY4u8XxjmowC1/s72-c/buhar.png
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2019/06/sai-yanzu-na-shirya-murkushe-taaddanci.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2019/06/sai-yanzu-na-shirya-murkushe-taaddanci.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy