Ga wata sabuwa daga bakin fasihin mawakinnan wato m hassan jajere, wannan wakar tayi domin idan ka jita dole ka tuna da tsohuwar zumar ka wa...
Ga wata sabuwa daga bakin fasihin mawakinnan wato m hassan jajere, wannan wakar tayi domin idan ka jita dole ka tuna da tsohuwar zumar ka wato masoyiyarka, idan kuma kai hamagone baka soyayya, to a take zakaso ka fada soyayya, sunan wannan waka MARYAM sabo da haka ku kunduma ku sambadota a wannan link din domin sambadar nishadi ba kaukautawa DOWNLOAD NOW

COMMENTS