yanzu banned na number a whatsapp yana ciwa mutane tuwo a kwarya, kasancewar haka kawai kana amfani da number a whatsapp lokaci daya sai kag...
yanzu banned na number a whatsapp yana ciwa mutane tuwo a kwarya, kasancewar haka kawai kana amfani da number a whatsapp lokaci daya sai kaga sunyi banned dinta ta yanda babu damar kayi whatsapp da wannan number, abin da yake janyo banned na number a whatsapp shine, yawan yin sharing na rubuce rubuce, misali kana share na post kokuma wadanda za ana turo abu ace ana share dinsu zuwa wani group to shima wannan yakan janyo banned, dan haka ga yanda zaku gyara da zarar kun samu wannan matsala da farko: 1. Ka/ki shiga email dinka, 2. Sai ka/ki tura musu sako a dinsu wato support@whatsapp.com 3. Sannan Ka/ki rubuta musu sakon kamar haka: (My number: 08169872309 has been banned please turn it on again). 4. Sai ka/ki tura musu 5. Sai ka/ki jira bayan kwana daya zuwa biyu ko uku zasu tura muka da email sun bude muku. amma wani lokacin yana iya wuce wadannan kwanakin . Sannan wurin da insa number na anan zaku cire ku saka number ku wanda akayi banned din nata. Allah ya bada sa,a

COMMENTS