Rundunar Sojojin Nijeriya ta dauki alwashin cika umarnin da Buhari ya bayar na bindige duk wanda aka kama ya saci akwatin zabe yayin zaben 2...
Rundunar Sojojin Nijeriya ta dauki alwashin cika umarnin da Buhari ya bayar na bindige duk wanda aka kama ya saci akwatin zabe yayin zaben 2019. Ya kuke ganin wannan umarni, ya yi tsauri ko ya yi daidai?

COMMENTS