Powered by Blogger.

Ina Kira Ga Buhari yayi Gaggawar Janye Kalamansa Na Harbe Masu Satar Akwatin Zabe - Inji Atiku

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya jawo hankalin jami'an tsaron sojoji da cewa aikinsu shine kare iyakoki...

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya jawo hankalin jami'an tsaron sojoji da cewa aikinsu shine kare iyakokin kasar nan amma ba shiga harkar zabe ba. Atiku ya bayyana hakan ne a wajen taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyar PDP da ya wakana a babban birnin tarayya Abuja. Atiku ya mayar da martani ne akan kalaman da shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya yi na cewa duk wanda aka samu da satar akwati a bindige shi, da kuma amincewa da hukumar sojoji ta yi cewa za ta bi umarnin shugaban kasar. Atiku ya ce shi dai burin siyasar shi bai yadda da zubar da jinin kowane dan Nijeriya ba. Atiku ya bukaci shugaba Buhari da ya janye wancan kalami nashi na cewa a harbe masu satar akwatin zabe shi ma ya fito ya bayyana cewa ba burin shi na siyasa ne amincewa da zubar da jinin 'yan Nijeriya ba. Sannan ya bukaci jami'an tsaro da su taimaka wajen kare kundin tsarin kasar nan.

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: Ina Kira Ga Buhari yayi Gaggawar Janye Kalamansa Na Harbe Masu Satar Akwatin Zabe - Inji Atiku
Ina Kira Ga Buhari yayi Gaggawar Janye Kalamansa Na Harbe Masu Satar Akwatin Zabe - Inji Atiku
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhYezQSMzqRzcBRs7DJq3Y4VnlUpmbGsxUZc1kALhcKlwEjFk9JUdlnCXFRQ6a2FUlTA_U8lbs294zhkaqdSX_Zdj951MnuhnYS6SSdUIZw5CrRV7cZz7CuQCyMGSb77SK9SRKlGTCQAyLR/s320/atiku_2.png
https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhYezQSMzqRzcBRs7DJq3Y4VnlUpmbGsxUZc1kALhcKlwEjFk9JUdlnCXFRQ6a2FUlTA_U8lbs294zhkaqdSX_Zdj951MnuhnYS6SSdUIZw5CrRV7cZz7CuQCyMGSb77SK9SRKlGTCQAyLR/s72-c/atiku_2.png
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2019/02/ina-kira-ga-buhari-yayi-gaggawar-janye.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2019/02/ina-kira-ga-buhari-yayi-gaggawar-janye.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy