Wannan wani sabon tsari ne na musamman da Company GLO wanda suka fitar domin abokan huldar su. * * Zamu iya kiran wannan tsari da PROMO domi...
Wannan wani sabon tsari ne na musamman da
Company GLO wanda suka fitar domin abokan huldar su.
*
*
Zamu iya kiran wannan tsari da PROMO domin
gaskiya tsarin yayi domin jiya an gwada kuma anyi
dace a yanzu haka inada Ragowar N199,000. *
*
Idan kaima kana da buqatar wannan tsari sai ka
hanzarta ka dauko layin kana GLO, sai ka danna
*224# to idan kaga sunce ma: Welcome to JUMBO
plan. You have a preloaded credit of N200,000 for Voice and Data usage. Pls recharge to unlock & dial
#122*23# to check unlocked bonus.
*
to layinka zai yi, kawai sai ka siyo katin N100 ka
loda saika danna #122*23#.
* Nan take zasu baka N200,000
*
Ku Cigaba Da Gayyato Mana Abokanku.
.
COMMENTS