kamar yadda kuka sani wani lokacin ana iya samun irin wannan matsalar lokaci daya sai kaga swich na wayarka ya lalace kaga kenan babu ta yan...
kamar yadda kuka sani wani lokacin ana iya samun irin wannan matsalar lokaci daya sai kaga swich na wayarka ya lalace kaga kenan babu ta yanda za,ayi ka kunna wannan wayar dole saika kai wajen masu gyara to kafin wannan matsalar ta faru akwai yanda zakayi koda ta faru zaka iya kunna wayarka ta hanyar madannar kara volume na wayar,
abin da zakayi kawai kaje google kokuma play store kayi download na Volume Key Unlocker.apk da zarar kayi download dinsa
sai kayi install nasa sannan ka budeshi sai kayi enable dinsa shikkenan da zarar kayi enable shikkenan yayi active kenan domin gwadawa saika kashe wayar idan ka tashi kunnawa saika kunna ta hanyar danna volume din insha Allah nan take zakaga ta kunnu shikkenan sai kace gaba da aiki da abarka, idan kuma zaka tsayar da hakan saika shiga kayi unenable dinsa kokuma ka goge app din shikkenan,
Allah ya bada sa,a
COMMENTS