Wannan wani Application ne na symbian wanda xai baka damar yin Restore na wayar taka koda bakasan password dinba da zarar kayi password dink...
Wannan wani Application ne na symbian wanda xai baka damar yin Restore na wayar taka koda bakasan password dinba da zarar kayi password dinka zai dawo 12345 ga yadda zakuyi aiki dashi da farko ku shiga nanDOWNLOAD SD BACKUP RESTORE.SIS

bayan kunyi download dinsa saikuyi install dinsa sannan ku budeshi idan kun bude sai ku danna > option ku shiga > Device idan ya bude zakuga setting da kuma wipe device to saiku shiga na biyun wato wipe device da zarar kun shiga zata tambayeku kan cewa ka ameence zaka yiwa wayarka restore to kawai saiku da yes shikkenan zata kashe kanta sannan ta kunna shikkenan tayi restore nan take sannan pin dinku wato password zai koma 12345 shikkenan Allah ya bada sa,a
.
Like & Share

COMMENTS