Powered by Blogger.

[Etisalat] YADDA ZAKU SAMU KYAUTAR 200MB A LAYIN ETISALAT

[Etisalat] YADDA ZAKU SAMU KYAUTAR 200MB A LAYIN ETISALAT . Abin babu wuya saide dole sai an nutsu sosai da farko kuje shafinsu kuyi Registe...

[Etisalat] YADDA ZAKU SAMU KYAUTAR 200MB A LAYIN ETISALAT
.


Abin babu wuya saide dole sai an nutsu sosai
da farko kuje shafinsu kuyi Register ku danna nan

Register


da zarar ya bude zai nuna muku wani Rubutu Certificate warning to karku damu kawai ku duba kasa inda aka Rubuta Approve saiku danna, wato kamar de yanda kuka gani ajikin wannan hoton





bayan kun danna wanna approve din shikkenan shafin zai bude zai kawoku wani wuri kamar yanda kuka gani ajikin wannan hoton



to sai kuyi kasa zakuga wajen saka number da password kamar de yanda yake ajikin hotonnan




,
shikkenan a box na farko sai kusa number ku na Etisalat sannan box na biyu kusa email dinku, amma ba dole sai email mai kyauba kawai ku rubuta Sunanku@gmail.com misali Ahmad@gmail.com sannan sai kuyi kasa zakuga box wanda zakusa password to anan sai kusa password guda takwas 8 zuwa sama ammafa password din ya kasance kun hada alphabet da number da kuma symbols, misali kamar haka: Sini123@@@ kada ku manta kamar haka zakusa password dinfa idan ba hakaba to fa bazai yiba, to bayan kunsa password din sai kuyi kasa zakuga wani box an Rubuta Security Question kamar de yanda yaje ajikin wannan hoton





to wannan security Question din anan kaine da kanka zaka Rubuta tambayar da kakeso daya box din kuma anan saika Rubuta amsar tambayar da kayi, misali abox din security Question zaka iya Rubuta What is your Name a daya box din kuma saika Rubuta Sunanka, ammafa ba dole sai wannan tambayarba duk tambayar daka gadama ita zaka Rubuta da zarar ka gama saika danna inda aka Rubuta get secure code shikkenan zakaga ya kawoka wani shafi kamar yanda yake ajikin hotonnan




wato zakaga wani box an rubuta enter secure code to sai kayi sauri ka duba sim din naka na etisalat domin ashine zasu toroma da wani code guda hudu shine secure code din sai kayi sauri kazo ka rubuta su a wannan box din da akace enter secure code anan zaka rubutasu ammafa ku sani code din baya wuce minti 2 da zarar sun turoma sai kayi sauri kaje kasa, idan kuma basu turoba to kayi kasa akwai inda aka rubuta didt receive code saika danna nan zasu sake turoma sai kayi sauri kaje kasa a wannan box din, shikkenan sai kayi tick a inda aka rubuta I have read the terms & conditions shikkenan sai ka danna Continue shikkenan nan take zakaga sun turoma da sako kan cewa kayi nasara your Registration wass seccessefull shikkenan ka gama saika jira na tsawon 24hours shikkenan idan akayi 24hours saika duba mb din ta hanyar danna *228# zakaga mb din idan kuma baka ganiba saika sake jiran 24hours din zasu turoma da mb din insha Allah.


idan ka/ki na da tambaya saiku ajiye comment kokuma a kiramu a wannan number 08169872309

COMMENTS

Name

Al'ajabi,13,Android zone,69,Applications,3,Aure,25,Blogger zone,1,computer zone,4,Dadin Kowa sabon salo,27,Facebook zone,12,Free Browsing,2,Hausa Films,1,Hausa novels,1,hotuna,2,Java zone,15,Kannywood,55,kiwon lafiya,35,Mata,12,Musics,24,Network,21,News,146,others,16,siyasa,81,Soyayya,3,Symbian zone,5,Video clips,33,video tutorials,3,Whatsapp,1,
ltr
item
Ameer: [Etisalat] YADDA ZAKU SAMU KYAUTAR 200MB A LAYIN ETISALAT
[Etisalat] YADDA ZAKU SAMU KYAUTAR 200MB A LAYIN ETISALAT
http://fm.nextwapblog.com/files/6475/no-name.png
Ameer
https://ameeryau.blogspot.com/2017/07/etisalat-yadda-zaku-samu-kyautar-200mb.html
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/
https://ameeryau.blogspot.com/2017/07/etisalat-yadda-zaku-samu-kyautar-200mb.html
true
2994989324915487916
UTF-8
Loaded All Posts Not found any posts VIEW ALL Readmore Reply Cancel reply Delete By Home PAGES POSTS View All RECOMMENDED FOR YOU LABEL ARCHIVE SEARCH ALL POSTS Not found any post match with your request Back Home Sunday Monday Tuesday Wednesday Thursday Friday Saturday Sun Mon Tue Wed Thu Fri Sat January February March April May June July August September October November December Jan Feb Mar Apr May Jun Jul Aug Sep Oct Nov Dec just now 1 minute ago $$1$$ minutes ago 1 hour ago $$1$$ hours ago Yesterday $$1$$ days ago $$1$$ weeks ago more than 5 weeks ago Followers Follow THIS PREMIUM CONTENT IS LOCKED STEP 1: Share to a social network STEP 2: Click the link on your social network Copy All Code Select All Code All codes were copied to your clipboard Can not copy the codes / texts, please press [CTRL]+[C] (or CMD+C with Mac) to copy